Jump to content

Odion Ighalo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Odion Ighalo
Rayuwa
Cikakken suna Odion Jude Ighalo
Haihuwa Lagos, 16 ga Yuni, 1989 (35 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Turanci
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Osun United F.C. (en) Fassara2005-200650
Bridge F.C. (en) Fassara2006-2007105
Lyn 1896 FK (en) Fassara2007-2008209
Udinese Calcio2008-201461
Granada CF (en) Fassara2009-20102616
  Ƙungiyar kwallon kafa ta Maza ta Najeriya ta 'yan kasa da shekaru 202009-200930
AC Cesena (en) Fassara2010-201130
AC Cesena (en) Fassara2010-201030
Granada CF (en) Fassara2011-20149517
Watford F.C. (en) Fassara2014-201483
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar Najeriya2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Lamban wasa 24
Nauyi 74 kg
Tsayi 188 cm
Odion Ighalo a shekara ta 2014.

Odion Ighalo[1] (an haife shi ne a ranar 16 ga watan yuni a shekara ta alif ɗari tara da tamanin da tara(1989) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya. [2]Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya daga shekarar 2015.[3]

HOTO

  1. https://www.google.com/search?q=odion+ighalo&client=ms-opera-mini-android&channel=new
  2. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Odion_Ighalo
  3. https://fbref.com/en/players/03622183/Odion-Ighalo