Oge Okoye

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Oge Okoye
Rayuwa
Cikakken suna Oge Okoye
Haihuwa Landan, 16 Nuwamba, 1980 (43 shekaru)
ƙasa Najeriya
Mazauni Lagos
Karatu
Makaranta Nnamdi Azikiwe University (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Jarumi da ɗan wasan kwaikwayo
IMDb nm2121456

Oge Okoye, (an haife ta a ranar 16 ga watan Nuwamban shekarar 1980) ’yar fim ce (wasan kwaikwayo) a Najeriya. ta fito ne daga Nnewi a jihar Anambara ta Najeriya [1] . Oge Okoye haifaffiyar kasar Landan ce sannan daga baya ta koma zama a Lagos tare da iyalinta. Ta kammala makarantar firamare a Landan kafin ta koma Najeriya. Bayan ta dawo Najeriya, ta yi makarantar,firamare ta jami’ar Enugu sannan ta wuce zuwa Holy Rosary College, Enugu don makarantar sakandaren ta [2] .

Ta kammala karatun ta ne a Jami’ar Nnamdi Azikiwe, Awka da digiri a fannin wasan kwaikwayo na gida. Ta shiga masana'antar fim ta Najeriya da aka fi sani da Noollywood a shekarar 2001. Ta fara fitowa fili ne a 2002 bayan ta fito a fim din 'Spanner' inda ta fito tare da Chinedu Ikedieze wanda aka fi sani da 'Aki' a masana'antar fim ta Najeriya. Ta auri saurayinta mai suna Stangley Duru a 2005 kuma tana da yara biyu. Ta rabu da mijinta a shekarar 2012 [3] . A shekarar 2006, an zabe ta ne don lambar yabo ta Kwalejin Fim ta Afirka don "Fitacciyar 'yar wasa a rawar tallafi" saboda rawar da ta taka a fim din "Amaryar Mikiya"[4][5][6]

Ita ma furodusa ce kuma abin koyi. Ta fito a cikin mujallu da yawa na tallan, tallan TV da tallan talla. Ta kasance jakadiya ta alama ga kamfanoni kamar Globacom da MTN_Nigeria wani reshe ne na MTN Group dukkansu kuma kamfanonin sadarwa ne na Najeriya [7] .

Fina finai[gyara sashe | gyara masomin]

 • Spanner (2002)
 • Blood Sister (2003)
 • Forever Yours (2003)
 • Handsome (2003)
 • Magic Love (2003)
 • My Command (2003)
 • Sister Mary (2003)
 • Arsenal (2004)
 • Beautiful Faces (2004)
 • I Believe in You (2004)
 • Indecent Girl (2004) .... O'rel
 • I Want Your Wife (2004)
 • Little Angel (2004)
 • My Desire (2004)
 • Separate Lives (2004)
 • Spanner 3 (2004)
 • Spanner Goes to Jail (2004)
 • 11:45... Too Late (2005)
 • Beyond Passion (2005)
 • Black Bra (2005)

| width="50%" align="left" valign="top" |

 • Crazy Passion (2005)
 • Desperate Love (2005)
 • Eagle's Bride (2005)
 • Emotional Battle (2005)
 • Every Single Day (2005)
 • Face of Africa (2005) .... Ukheria
 • Friends & Lovers (2005)
 • The Girl Is Mine (2005)
 • It's Juliet or No One (2005)
 • The King's Son (2005)
 • Marry Me (2005)
 • Orange Groove (2005)
 • Paradise to Hell (2005)
 • Shock (2005)
 • To Love and Live Again (2005)
 • Trinity (2005)
 • Trouble Maker (2005)
 • War Game (2006)
 • The Snake Girl (2006)
 • Blackbery Babes (2010)
 • Sincerity
 • Sinful Game
 • Festac Town (2014)

|}

Jerin wasannin talabijin[gyara sashe | gyara masomin]

Shekara Take Matsayi Darakta Ref
2015 Hotel Majestic data-sort-value="" style="background: #ececec; color: #2C2C2C; vertical-align: middle; text-align: center; " class="table-na" | N/A

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

 1. https://austinemedia.com/10-real-facts-about-oge-okoye-you-probably-didnt-know/
 2. https://www.legit.ng/1183621-nigerian-actress-oge-okoyes-biography.html
 3. https://www.premiumtimesng.com/entertainment/naija-fashion/322886-actress-oge-okoye-visits-church-of-pastor-who-faked-resurrection.html
 4. "No Big Deal In Married Woman Going To Club - Oge Okoye". Nigerian Tribune. Ibadan, Nigeria. 30 January 2010. Retrieved 4 February 2011.
 5. Ogbonna, Amadi (1 August 2009). "My husband thought Iwas a prostitute, say Oge Okoye". Vanguard. Lagos, Nigeria: Vanguard Media. Retrieved 4 February 2011.
 6. "Stars at War - Oge Okoye Battles Ini Edo Over Gossip". Allafrica.com. AllAfrica Global Media. 21 November 2010. Retrieved 4 February 2011.
 7. https://austinemedia.com/10-real-facts-about-oge-okoye-you-probably-didnt-know/

Hanyoyin haɗin waje[gyara sashe | gyara masomin]

 • Oge Okoye on IMDb