Ola Aina

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ola Aina
Rayuwa
Cikakken suna Temitayo Olufisayo Olaoluwa Aina
Haihuwa London Borough of Southwark (en) Fassara, 8 Oktoba 1996 (26 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Makaranta Campion School, Hornchurch (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Chelsea F.C.-
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar Najeriya-
Torino Football Club (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Lamban wasa 34
Nauyi 82 kg
Tsayi 179 cm
Ola Aina a shekara ta 2017.

Ola Aina (an haife shi a shekara ta 1996) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya daga shekarar 2017.