Olaitan Yusuf

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Olaitan Yusuf
Rayuwa
Haihuwa Ilorin, 12 ga Janairu, 1982 (42 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Pelican Stars F.C. (en) Fassara2003-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 1.81 m

Olaitan Yusuf (an haife ta a 12 ga Janairun shekarar 1982) ita ce 'yar wasan kwallon kafa ta mata ta duniya da ke taka leda a gaba . [1] [2] Ta kasance mamba a kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya . Ta kasance daga cikin ƙungiyar a gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA ta 2003 . ta buga gasar mata ba FIFA a 2003

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Olaitan Yusuf – Profile. worldfootball.net. Retrieved 26 December 2019.
  2. Olaitan Yusuf Induction Presentation p. 34. claytonstatesports.com. Retrieved 26 December 2019.