Olawunmi Adebayo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Olawunmi Adebayo
Rayuwa
Haihuwa Abeokuta, 9 Disamba 1979 (44 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
 
Muƙami ko ƙwarewa center (en) Fassara

Olawunmi Mary Adebayo (an haifeta ranar 9 ga watan Disamba, 1979) a birnin Abeokuta. Ita kawararriyar yar'wasan Kwando ce a Najeriya, wadda ta fafata a cikin gasussuka da dama aciki da wajen Nijeriya.

Aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Olawunmi Mary Adebayo ta halarci da fafatawa a gasussuka da dama, kamar samun kasancewa a buga gasar cin kofin duniya a 2006 tare da Nigeriya .

Hanyoyin haɗin waje[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]