Oluchi Okorie

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Oluchi Okorie
Rayuwa
Haihuwa Lagos, 28 ga Augusta, 1981 (42 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
 
Muƙami ko ƙwarewa power forward (en) Fassara

Oluchi Mercy Okorie (an haifeshi ranar 28 ga watan Agusta, 1981) a Legas. Ya kasan ce tsohon ɗan wasan ƙwallon kwando ne na Najeriya wanda ya buga wa First Bank BC da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Najeriya. Ya wakilci Najeriya a gasar FIBA ta Afirka 2005, 2006 da 2007.

Aikin wasanni[gyara sashe | gyara masomin]

Daga ranar 20 zuwa 28 ga Disamba, a dakin wasanni na cikin gida a Abuja, Najeriya ta karbi bakuncin gasar FIBA Africa Championship for Women a 2005 . A taron, Oluchi ya wakilci Najeriya kuma ya lashe lambar zinare.

A gasar cin kofin zakarun kulob -kulob na mata na FIBA Afrika na 2006 da ta halarta, Oluchi ta lashe lambar tagulla.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]