Olusola Kehinde
Appearance
| |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | Abeokuta, 22 Disamba 1964 (61 shekaru) | ||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Karatu | |||
| Makaranta |
Jami'ar Ibadan 1990) Master of Science (en) Jami'ar Ibadan 1987) Digiri a kimiyya Abeokuta Grammar School (1976 - 1981) | ||
| Harsuna |
Turanci Yarbanci | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a |
university teacher (en) | ||
| Employers | Federal University of Agriculture, Abeokuta | ||
Olusola Kehinde wani farfesa ne a fannin kiwo da kwayoyin halitta ɗan ƙasar Najeriya wanda ya zama Mataimakin Shugaban Jami'ar Aikin Gona ta Tarayya, Abeokuta, Jihar Ogun, Najeriya tun daga shekara ta 2023.[1] Ya kasance mataimakin mataimakin shugaban jami'ar (Development) har zuwa lokacin da aka naɗa shi a matsayin mataimakin shugaban jami'ar.[2][3][4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Akinlotan, Olasunkanmi (2023-03-09). "FUNAAB gets substantive VC". Premium Times Nigeria (in Turanci). Retrieved 2023-03-10.
- ↑ "Prof. Olusola Kehinde Becomes FUNAAB's New Deputy Vice-Chancellor – Independent Newspaper Nigeria" (in Turanci). Retrieved 2023-03-10.
- ↑ "Olusola Kehinde appointed as 7th FUNAAB VC". TheCable Lifestyle (in Turanci). 2023-03-08. Retrieved 2023-03-10.
- ↑ "FUNAAB Appoints Oyo INEC Collation Returning Officer as 7th Substantive VC | Oyo State News". oyoaffairs.net (in Turanci). 2023-03-09. Retrieved 2023-03-10.