Jump to content

Oluyemi Kayode

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Oluyemi Kayode
Rayuwa
Haihuwa7 ga Yuli, 1968
ƙasaNajeriya
Harshen uwaYarbanci
Mutuwa1 Oktoba 1994
Yanayin mutuwaaccidental death (en) Fassara (traffic collision (en) Fassara)
Karatu
HarsunaTuranci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'aDan wasan tsalle-tsalle da dan tsere mai dogon zango
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Tsayi183 cm
filin wasan oluyemi kayode
fiin wasa na oluyemi kayode
Oluyemi Kayode

Oluyemi Kayode (7 Yuli 1968 1 Oktoba 1994) dan tseren Najeriya ne.

Kayode ya lashe lambar girmamawa na azurfa a tseren mita 4 x 100 a Gasar Olympics ta 1992 a Barcelona, Spain, tare da abokan wasan sa Chidi Imoh, Olapade Adeniken da Davidson Ezinwa. Ya kuma lashe lambar azurfa a mita 200 a Gasar Cin Kofin Afirka na shekara ta 1993 kuma ya kasance zakaran 'yan Najeriya a wannan tazarar a 1993 da 1994 bi da bi. Ya gama na shida a cikin mita 200 a wasannin Commonwealth na 1994.

Kayode ya mutu a hadarin mota a Arewacin Arizona a watan Oktoba 1994.[1] An saka sunan filin wasa a Ado-Ekiti don girmama shi.[2][ana buƙatar hujja]

 

Hanyoyin waje

[gyara sashe | gyara masomin]