Jump to content

Omar Bongo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Omar Bongo
chairperson of the Organisation of African Unity (en) Fassara

2 ga Yuli, 1977 - 18 ga Yuli, 1978
Seewoosagur Ramgoolam (en) Fassara - Gaafar Nimeiry (en) Fassara
President of Gabon (en) Fassara

2 Disamba 1967 - 9 ga Yuni, 2009
Léon M'ba (en) Fassara - Didjob Divungi Di Ndinge (en) Fassara
2. Vice President of Gabon (en) Fassara

12 Nuwamba, 1966 - 2 Disamba 1967
Paul-Marie Yembit (en) Fassara - Léon Mébiame (en) Fassara
Prime Minister of Gabon (en) Fassara

Rayuwa
Cikakken suna Albert-Bernard Bongo
Haihuwa Bongoville (en) Fassara, 30 Disamba 1935
ƙasa Faransa
Gabon
Mutuwa Barcelona, 8 ga Yuni, 2009
Makwanci Franceville (en) Fassara
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (Ciwon zuciya
small intestine cancer (en) Fassara)
Ƴan uwa
Abokiyar zama Patience Dabany (en) Fassara
Edith Lucie Bongo (en) Fassara
Yara
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da soja
Tsayi 151 cm
Kyaututtuka
Digiri Soja
Imani
Addini Musulunci
Mabiya Sunnah
Jam'iyar siyasa Gabonese Democratic Party (en) Fassara
Omar Bongo tare da Vladimir Putin, Afrilu 24, 2001
Omar Bongo tare da George W. Bush, Mayu 26, 2004

El Hadj Omar Bongo Ondimba (an haife shi Albert-Bernard Bongo ; 30 ga Disamba 1935 - 8 Yuni 2009) ɗan siyasan Gabon ne wanda ya shugaban Gabon na tsawon shekaru 42, daga 1967 har zuwa rasuwarsa a 2009. Ya samu ƙarin girma zuwa manyan muƙamai a matsayinsa na matashin jami'i a lokacin Shugaban Gabon na farko Léon M'ba a cikin shekarun 1960, kafin a zabe shi Mataimakin Shugaban ƙasa a ƙashin kansa a shekarar 1966. A 1967, ya gaji M'ba ya zama Shugaban Gabon na biyu, bayan mutuwar wannan.

Bongo ya mutu a asibiti sakamakon bugun zuciya a ranar 8 ga Yuni 2009 a Barcelona, yana da shekaru 73.