Omo Ghetto
Omo Ghetto | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2010 |
Asalin suna | Omo Ghetto |
Asalin harshe | Yarbanci |
Ƙasar asali | Najeriya |
Characteristics | |
Genre (en) | comedy film (en) da satire |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Marubin wasannin kwaykwayo | Funke Akindele |
'yan wasa | |
Samar | |
Mai tsarawa | Funke Akindele |
Kintato | |
Narrative location (en) | Najeriya |
Omo Ghetto (Fassara: Yaron kauye) wani fim ne na da aka gudanar a 2010, wanda Abiodun Olarenwaju ya shirya, fim din ta nuna Funke Akindele, Rachel Oniga, Taiwo Hassan, Yinka Quadri da Eniola Badmus.[1]
Plot
[gyara sashe | gyara masomin]Fim din an gudanar dashi ne akan matsalolin da alumma ta fuskanta daga wasu guggan kungiyar mata.
Mafari
[gyara sashe | gyara masomin]Olusegun Michael na Modern Ghana ya yabi tsarin, da yan'wasa, da yadda fim din yayi nuni, inda ya bayyana fim din da "didactic, entertaining and revealing".[2] In 2017, Azeezat Kareem for Encomium Magazine listed Omo Ghetto as one of two films that brought Eniola Badmus to major limelight in the Nigerian film industry.[3] It was also included in Legit.ng five "most memorable" films of Funke Akindele.[4]
Yan'wasa
[gyara sashe | gyara masomin]- Funke Akindele as Lefty
- Bimbo Thomas as Nicky
- Rachel Oniga
- Adebayo Salami as Baba Onibaba
- Taiwo Hassan
- Yinka Quadri
- Eniola Badmus as Busty
- Ronke Ojo
Saki
[gyara sashe | gyara masomin]An fara nuna fim din ne a, National Arts Theatre, Iganmu a watan Oktoba 24, 2010.[5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Okogene, Charles (2011-01-15). "Nigeria: Omo Getto - Another Funke Akindele Story of 'Wayward Girls'". allAfrica. Retrieved 2020-10-03.
- ↑ Fafore, Olusegun Michael (2011-01-17). "Appraisal of Funke Akindele's Omo Ghetto". Modern Ghana. Retrieved 2020-10-03.
- ↑ Azeezat, Kareem (2017-09-08). "2 movies that catapulted Eniola Badmus to fame". Retrieved 2020-10-03.
- ↑ Alawode, Abisola. "Which of these 4 roles are Funke Akindele's most memorable?". Archived from the original on 2020-10-22. Retrieved 2020-10-03.
- ↑ "Akindele goes to the Ghetto". Vanguard (Nigeria). 2010-10-15. Retrieved 2020-10-03.