Omoniyi Caleb Olubolade

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Omoniyi Caleb Olubolade
Minister of Police Affairs (en) Fassara

2011 - 2015
Adamu Waziri
Gwamnan Jihar Bayelsa

27 ga Yuni, 1997 - 9 ga Yuli, 1998
Habu Daura - Paul Obi
Minister of Special Duties and Inter-Governmental Affairs (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa 30 Nuwamba, 1954 (69 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƙabila Yarbawa
Harshen uwa Harshen Ijaw
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen Ijaw
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Omoniyi Caleb Olubolade (An haifeshi 30 ga watan nowanba, 1954). Ya yi mulkin soji a jihar Bayelsa.[1]

Aiki soja[gyara sashe | gyara masomin]

Ya shiga aikin sojin ruwa a 1975 sannan ya tafi karo sanin aiki a Britannia Royal Naval College a 1975 sannan kuma yaje Naval College of Engineering India a 1979. Sannan a 9 ga watan yuni 1997 ya sami mukamin mulkin sabuwar jihar Bayelsa daga gwamnatin sajin Ganaral Sani Abacha[2]

Mukami[gyara sashe | gyara masomin]

An bashi ministan muhimman al'amura a 6 ga watan aprelu 2010 a gwamnatin shugaba Goodluck Jonathan.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. http://allafrica.com/stories/201004070116.html
  2. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2010-04-13. Retrieved 2021-05-17.