P-Square

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
P-Square a Kanada a shekara ta 2010.

P-Square kungiyar mawaƙa ne, da yahada da 'yan'uwa biyu, wato Peter Okoye da kuma Paul Okoye. Sun samarda kungiyar a shekara ta 2003.