Jump to content

Pizza

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Pizza
convenience food (en) Fassara, finished good (en) Fassara, snack (en) Fassara, baked good (en) Fassara da Pizzas, casseroles (en) Fassara
Kayan haɗi dough (en) Fassara
tomato sauce (en) Fassara
cuku
Kayan haɗi tomato sauce (en) Fassara, gari, mozzarella (en) Fassara, Mai, gishiri, sukari, ruwa, Barkono da baker's yeast (en) Fassara
Tarihi
Asali Italiya

Kalmar pizza an fara rubuta ta ne a ƙarni na 10 a cikin rubutun Latin daga garin Gaeta na Kudancin Italiya a Lazio, a kan iyaka da Campania.[1] An ƙirƙira pizza na zamani a Naples, kuma tanada bambance-bambance dayawa sun shahara a ƙasashe da dama[2] Ya zama ɗaya daga cikin shahararrun abinci a duniya kuma abu ne na abinci mai sauri a Turai, Arewacin Amurka da Australia asia; ana samunsu a pizzerias (masu cin abinci ƙware a pizza), gidajen cin abinci waɗanda ke ba da abinci na Bahar Rum, ta hanyar isar da pizza, da kuma abincin titi.[2] Kamfanonin abinci daban-daban suna sayar da pizza ɗin da aka gasa, waɗanda zasu iya daskarewa, a cikin shagunan kayan abinci, don a mai da su a cikin tanda na gida.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.