Jump to content

Placid Njoku

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Placid Njoku
Deputy Governor of Imo State (en) Fassara

2020 -
Rayuwa
Haihuwa Ikeduru, 10 ga Faburairu, 1947 (77 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Harshen Ibo
Karatu
Makaranta Michael Okpara University of Agriculture
Jami'ar Najeriya, Nsukka
University of Nebraska–Lincoln (en) Fassara
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Harshen Ibo
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da university teacher (en) Fassara
Employers Michael Okpara University of Agriculture  (1993 -  1999)
Imani
Addini Kiristanci
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

 

Placid Njoku (an haife shi a ranar 10 ga watan Fabrairu shekara ta 1947) ɗan siyasan Najeriya ne wanda a halin yanzu yake riƙe da muƙamin mataimakin gwamnan jihar Imo . Kotun Ƙoli ta soke zaɓen Emeka Ihedioha tare da abokin takararsa Hope Uzodinma (gwamna) ne aka naɗa shi. A baya Placid Njoku ya taɓa zama mataimakin shugaban jami'ar noma ta farko na Michael Okpara dake jihar Abia.

Shekaru na farko

[gyara sashe | gyara masomin]

Shi ɗan asalin karamar hukumar Ikeduru ne a Owerri jihar Imo . Njoku ya je ya kammala karatunsa ne a Jami’ar Aikin Gona ta Michael Okpara da ke Jihar Imo daga baya ya yi aiki a makarantar kuma ya zama Mataimakin Shugaban Jami’ar na farko. Ya samu ɗaukaka daga nan.

Hope Uzodinma ne ya zaɓi Placid Njoku a matsayin abokin takararsa a cikin wasu ƴan takara huɗ a jam’iyyar APC ta jihar Imo .