Bankin Providus Ltd
Bankin Providus Ltd | |
---|---|
Bayanai | |
Suna a hukumance |
Providus Bank Limited |
Iri | commercial bank (en) da financial institution (en) |
Ƙasa | Najeriya |
Aiki | |
Ma'aikata | 400 |
Kayayyaki |
loan (en) , investment (en) , consultant (en) , mortgage loan (en) , banki, automated teller machine (en) , online banking (en) , batu na sayarwa, commercial bank (en) da Fixed deposit (en) |
Mulki | |
Hedkwata | Victoria Island, Lagos |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 2016 |
Providus Bank PLC ( PB ), banki ne mai ba da sabis na kudi ne na Najeriya, mai lasisi a matsayin bankin kasuwanci, daga Babban Bankin Najeriya da kuma masu kula da harkokin banki na kasa. [1][2]
Wuri
[gyara sashe | gyara masomin]Hedkwatar da babban reshe na wannan banki suna a 724 Adetokunbo Ademola Street, Victoria Island, Lagos, a cikin birnin Lagos, babban birnin kasuwanci na Najeriya.[3] Lambobin wuri na hedkwatar bankin sune: 6°25'53.0"N, 3°25'50.0"E (Latitude:6.431389; Longitude:3.430556).[4]
Bayanai
[gyara sashe | gyara masomin]Tun daga watan Nuwambar 2018, Bankin Providus ya yi rajista a matsayin bankin kasuwanci na yanki, yana hidima ga abokan ciniki a jihar Legas da kuma a cikin Babban Birnin Tarayyar Najeriya.[5] Bankin yana da burin yi wa manyan kamfanoni hidima, hukumomin gwamnati, cibiyoyi, ƙanana da matsakaitan masana’antu da kuma manyan mutane attajirai.[6]
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]Babban bankin Najeriya ya ba bankin lasisin gabatar da hidimar banki na yanki acikin watan Yunin 2016.[7]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Obinna, Chima (15 June 2016). "CBN Grants Providus Bank Commercial Banking Licence". This Day. Lagos. Retrieved 5 November 2018.
- ↑ Empty citation (help)
- ↑ Obinna, Chima (15 June 2016). "CBN Grants Providus Bank Commercial Banking Licence". This Day. Lagos. Retrieved 5 November 2018.
- ↑ Central Bank of Nigeria (5 November 2018). "Central Bank of Nigeria: List of Supervised Commercial Banks". Abuja: Central Bank of Nigeria. Retrieved 5 November 2018.
- ↑ Omidire, Dolapo (29 April 2017). "Updated–Development: Providus Commercial Bank Headquarters, Victoria Island–Lagos". Lagos: Estateintel.com. Retrieved 5 November 2018.
- ↑ Google (5 November 2018). "Location of the headquarters of Providus Bank Limited" (Map). Google Maps. Google. Retrieved 5 November 2018.
- ↑ City People (1 July 2019). "Meet The Big Boys And Ladies Who Run Providus Bank". City People Online. Lagos. Retrieved 2 February 2020.
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Yanar Gizo na ProvidusBank PLC Archived 2022-09-22 at the Wayback Machine
- Bankin Providus Ya Samu Lasisin Bankin Kasuwanci Daga Babban Bankin CBN Daga 15 Ga Yuni 2016.