Jump to content

Punjab (Indiya)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Punjab
ਪੰਜਾਬ (pa)
पंजाब (hi)


Suna saboda Punjab (en) Fassara
Wuri
Map
 30°46′N 75°28′E / 30.77°N 75.47°E / 30.77; 75.47
ƘasaIndiya

Babban birni Chandigarh (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 27,743,338 (2011)
• Yawan mutane 550.88 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Harshen Punjab
Labarin ƙasa
Bangare na Indo-Gangetic Plain (en) Fassara, North India (en) Fassara da Punjab (en) Fassara
Yawan fili 50,362 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi East Punjab (en) Fassara
Ƙirƙira 1956
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Punjab Legislative Assembly (en) Fassara
Gangar majalisa Punjab Legislative Assembly (en) Fassara
• Shugaban ƙasa Banwarilal Purohit (en) Fassara (31 ga Augusta, 2021)
• Chief Minister of Punjab (en) Fassara Bhagwant Mann (en) Fassara (16 ga Maris, 2022)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+05:30 (en) Fassara
Lamba ta ISO 3166-2 IN-PB
Wasu abun

Yanar gizo punjab.gov.in
Taswirar yankunan jihar Punjab.

Punjab jiha ce, da ke a Arewacin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 50,362 da yawan jama’a 27,743,338 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1956. Babban birnin jihar Chandigarh ne. Birnin mafi girman jihar Ludhiana ne. V. P. Singh Badnore shi ne gwamnan jihar. Jihar Punjab tana da iyaka da jihohin da yankunan huɗu (Jammu da Kashmir a Arewa, Himachal Pradesh a Gabas, Haryana a Kudu da Kusu maso Gabas, Rajasthan a Kudu maso Yamma) da ƙasar ɗaya (Pakistan a Yamma).

Fannin tsaro

[gyara sashe | gyara masomin]