Rabi Saulawa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Rabi Saulawa
Rayuwa
Haihuwa Jihar Katsina
ƙasa Najeriya
Mazauni Kaduna
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
Harsuna Turanci
Hausa
Sana'a
Sana'a gwagwarmaya

Rabi Saulawa An zabi Rabi Musa Saulawa a matsayin shugabar kungiyar kwallon kafa ta Arewa Arewa, inda ta doke abokiyar karawarta, Aishatu Ismail.

Bayan fage[gyara sashe | gyara masomin]

An kafa kungiyar a shekara ta 1963, ta tallafawa tare da yin gwagwarmaya wajan tabbatar da matan Arewa a fannonin ilimi, kiwon lafiyar mata, kula da jin dadin jama’a, da sauransu.

A wani zaben fidda gwani da aka shirya a Hotel 17, Kaduna ranar Lahadi, Ms Saulawa ta samu kuri’u 80 inda ta doke Ms Ismail, tsohuwar ministar harkokin mata da ci gaban matasa, wacce ta samu kuri’u 79.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]