Rajkumar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Dr. Rajkumar (Sunan Gaskiya: Singanalluru Puttaswamayya Muthuraju 24 ga Afrilu, 1929 - 12 ga Afrilu 2006 ) ya kasance shahararren ɗan wasan kwaikwayo a masana'antar fim ta Kannada dake ƙasar Indiya. An gan shi a matsayin abin koyi ga miliyoyin Kannadigas .

"Dr. Raj" ko "Natasarvabhouma" ko "Annavru" (Babban Yaya) ga miliyoyin magoya bayansa, ana kuma kiransa John Wayne na Kudancin Indiya mai fim . [1] Ya yi finafinai sama da 200 a cikin shekaru 50. Yawancin finafinan sa sun zama masu mahimmanci a masana'antar finafinan Kannada. Ya kuma kasance sanannen mawaƙi .

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]