Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Raphael
Rayuwa Cikakken suna
Raffaello Sanzio Haihuwa
Urbino (en) , 6 ga Afirilu, 1483 ƙasa
Daular Roma Mai Tsarki Ƙabila
Italians (en) Mutuwa
Roma , 6 ga Afirilu, 1520 Makwanci
Pantheon (en) Tomb of Raphael (en) Yanayin mutuwa
(Gazawar zuciya ) Ƴan uwa Mahaifi
Giovanni Santi Abokiyar zama
Not married Ma'aurata
Margarita Luti (en) Karatu Harsuna
Italiyanci Malamai
Giovanni Santi (en) Timoteo Viti (en) Pietro Perugino (en) Ɗalibai
Sana'a Sana'a
painter (en) , Mai sassakawa , Masanin gine-gine da zane , drawer (en) , architectural draftsperson (en) , designer (en) , fresco painter (en) , court painter (en) da mai zane-zane Wurin aiki
Florence (en) , Perugia (en) , Roma , Siena (en) da Urbino (en) Muhimman ayyuka
La fornarina (en) The School of Athens (en) Raphael Rooms (en) Resurrection of Christ (en) Madonna and Child with the Book (en) The Marriage of the Virgin (en) Madonna del Granduca (en) Madonna of the Goldfinch (en) Madonna del Prato (en) The Deposition (en) Sistine Madonna (en) Transfiguration (en) Portrait of Baldassare Castiglione (en) Kyaututtuka
Fafutuka
Italian Renaissance (en) High Renaissance (en) Artistic movement
history painting (en) portrait painting (en) Hoto (Portrait) allegory (en) religious art (en) mythological painting (en) Imani Addini
Cocin katolika Dokar addini
Franciscans (en)
Raphael
Raffaello Sanzio wanda aka fi sani da Raphael (Afrilu 6, 1483 - Afrilu 6, 1520) ya kasance mai zane-zane na Renaissance. Tare da Leonardo da Vinci da Michelangelo, yana ɗaya daga cikin manyan masu zane-zane uku na Babban Renaissance.
An fi saninsa da zane-zane na Madonna da Christ Child da kuma zane-zanen da ya yi a fadar Vatican a birnin Rome na Italiya .
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta .