Richard Buchta
Appearance
Richard Buchta | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Radłów (en) da Radłów, Greater Poland Voivodeship (en) , 19 ga Janairu, 1845 |
ƙasa |
Austrian Empire (en) Austria-Hungary (en) |
Mutuwa | Vienna, 29 ga Yuli, 1894 |
Karatu | |
Harsuna | Jamusanci |
Sana'a | |
Sana'a | mabudi, mai daukar hoto, marubuci, traveler (en) , painter (en) , drawer (en) da ethnologist (en) |
Wurin aiki | Vienna, München, Kairo, Khartoum, Faiyum (en) da Istanbul |
Richard Buchta (lafazin Jamusanci na Ostiriya: [ˈrɪçart ˈbuxtɐ], 19 Janairu 1845 - 29 Yuli 1894) ɗan Ostiriya ne mai bincike a Gabashin Afirka, marubucin balaguro, mai zane da hoto. An haife shi a Radlow, Galicia, daular Austria, ya yi balaguro sosai, na farko zuwa Jamus, Faransa, Balkans, da Turkiyya, Masar da Sudan. Bayan ya koma Jamus daga baya kuma zuwa Ostiriya, ya buga littattafai da yawa kan yanayin ƙasa, ƙabilanci da yanayin siyasar Sudan mai tarihi a cikin shekarun 1870 zuwa 1880.[1] Hotunan nasa na tarihi, wadanda aka dauka musamman a kudancin Sudan, ana daukar su a matsayin farkon hotunna na kabilun da ke zaune kusa da kogin Nilu da sauran su[2].[1][2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Friedrich Ratzel (1903), "Buchta, Richard", Allgemeine Deutsche Biographie (in German), vol. 47, Leipzig: Duncker & Humblot, p. 332
- ↑ Morton, Christopher. "Richard Buchta and the Visual Representation of Equatoria in the Later Nineteenth Century". The African Photographic Archive: Research and Curatorial Strategies. pp. 19–38.