Ronaldo (Brazil)
Ronaldo Luís Nazário de Lima (an haife shi a ranar 18 ga watan Satumba a shekara ta 1976),[1] an fi saninsa da Ronaldo, tsohon ɗan wasan kwallon kafa ne na kasar Brazil, wanda ke buga bangaren gaba (striker). Popularly dubbed O Fenômeno ("The Phenomenon"), ana ganinsa a matsayin daya daga cikin shahararrun yan wasa na duniyagreatest football players of all time.[2][3][4][5] In his prime, he was know his dribbling at speed, feints, and clinical finishing. At his in(1990) Ronstarre Dan kwallon gabane a kulobin level for Cruzeiro, PSV, Barcelona, da Inter Milan. Komawarsa zuwa Spain da Italy yasa ya zama na biyu bayan DMaradona wajen kafa tarihi to break the world transfer record twice, all before his 21,st birthday. Da kaiwarsa shekaru 23, yaci kwallaye sama da 200 ,ma kulub dinsa da kasarsa. Bayan share fiye da shekara uku batare da murza tamola ba, saboda ciwon gwiwa da yake fama dashi knee injuries and recuperation mai tsanani, Ronaldo yakoma Real Madrid a shekarar 2002, daga baya ya kungiyar kungiyar A.C. Milan daga bisani kungiyar Corinthians sannan daga karshe ya ajiye kwallo a shekara ta 2011, baya yasha fama da raunuka.
Ronaldo yayi nasarar lashe gwarzon ɗan wasa na duniya wato FIFA World Player of the Year a cikin shekara ta 1996, zuwa 1997 da 2002, sannan da Ballon d'Or a cikin shekara ta 1997 zuwa 2002, dakuma UEFA Club Footballer of the Year a cikin shekara ta1998, kuma shine Gwarzon ɗan wasa a gasar La Liga a shekara ta 1997, when he also won the European Golden Bo Bayan yaci kwallaye 34, kwallaye acikin laliga,sannankuma sunanshine a Serie A Footballer of the Year acikin shekara ta 1998. One of the most marketable sportsmen in the world, the first Nike Mercurial boots–R9–were commissioned for Ronaldo in 1998. Pele ya sanya shi acikin jerin rayayyun 'yan wasa 100 na musamman na FIFA a cikin shekara ta 2004, kuma an adana ta a gidan tarihin shararrun 'yan wasa na Brazil wato Brazilian Football Museum Hall of Fame da kuma Gidan tunawa da shaharru na kasar Italiya.
Ronaldo ya buga wa kasar Brazil wasanni guda 98, ya zura kwallaye 62, kuma shine dan wasa na biyu da suka fi kowa zura kwallaye wa kasar ta Brazil, inda yake bin bayan Pelé.
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ According to Ronaldo: The Journey of a Genius (2005) by James Mosley, Ronaldo was born on 18 September, but was registered on 22 September
- ↑ Wilson, Paul (14 February 2011). "Ronaldo: In his pomp, he was a footballing force close to unstoppable". The Guardian. Retrieved 19 September 2015.
- ↑ Kent, David (6 June 2014). "Zlatan Ibrahimovic hails Ronaldo as best player he has ever played against". Daily Mail.
- ↑ Stevens, Andrew (25 November 2009). "Face to face with Zinedine Zidane". CNN.
- ↑ "Ronaldo, a phenomenon in every sense". FIFA. 4 April 2012. Archived from the original on 19 September 2015. Retrieved 27 January 2019.