Rukuni:Kalma shahada
Appearance
Kalma shahada
[gyara sashe | gyara masomin]Kalma shahada dai rukuni ne na farko daga cikin Rukannan Musulunci guda biyar, wanda wajibi ne sosai mutum ya kiyaye ta , tana shigar da mutum cikin Musulunci in har ya furta , kuma ya kudurce a zuciyar shi ,kuma yayi aiki da ma`anan abinda ya firta, kuma tana fitar da Mutum daga Musulunci idan ya saba ma`anar kalman ta hanyan yin sabo ko shirka ko ya aikata wani aiki dake fitar da mutum daga Musulunci
Kalmar da kuma Ma`anarta
[gyara sashe | gyara masomin]Kalma itace kamar haka:- Na shaida babu abinda bautawa da gaskiya sai Allah kuma Annabi Muhammad Manzo n Allah ne.
Ma`anarta shine kayar da akan karan kanka ba tilasta ka akayi ba cewa Allah shi kadai zaka bautamawa , shine ka tsayar da Tauhidi guda uku Rububiyya da Uluhiyya da Asma`i wassifat , kuma baza ka hada shi da kowa ba a gurin bauta , wato baza kayi Shirka ba ko Tsafi ko wani nauyin na hakan , kuma kaji ka yarda cewa Annabi Muhammad manzan Allah . Ma`ana dan aike ne daga Allah. Ma`ana duk abinda Annabi Muhammad yace zaka yarda kuma ka gasgata ,abinda yayi umurni dashi kuma ko yayi hani , zaka aika ta sau da kafa.[1]
[2] [3] [4] </ref>[5] [6] [7] .[8] [9] [10] [11]
Diddigin bayanai na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Tenets of Islam
- Pillars of Islam in Oxford Islamic Studies Online
- Pillars of Islam. A brief description of the Five Pillars of Islam.
- Five Pillars of Islam. Complete information about The Five Pillars of Islam.
Diddigin bayanai
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Pillars of Islam". Encyclopædia Britannica Online. Retrieved 2007-05-02.
- ↑ "Pillars of Islam". Oxford Centre for Islamic Studies. United Kingdom: Oxford University. Retrieved 2010-11-17.
- ↑ "Five Pillars". United Kingdom: Public Broadcasting Service (PBS). Retrieved 2010-11-17.
- ↑ "The Five Pillars of Islam". Canada: University of Calgary. Retrieved 2010-11-17.
- ↑ "The Five Pillars of Islam". United Kingdom: BBC. Retrieved 2010-11-17.
- ↑ Hooker, Richard (July 14, 1999). "arkan ad-din the five pillars of religion". United States: Washington State University. Archived from the original on 2010-12-03. Retrieved 2010-11-17. Unknown parameter
|deadurl=
ignored (|url-status=
suggested) (help) - ↑ "Religions". The World Factbook. United States: Central Intelligence Agency. 2010. Retrieved 2010-08-25.
- ↑ Hajj
- ↑ Matthew S. Gordon and Martin Palmer, ''Islam'', Info base Publishing, 2009. Books.Google.fr. 2009. p. 87. ISBN 9781438117782. Retrieved 2012-08-26.
- ↑ Samsel, Peter. “The First Pillar of Islam.” Parabola, 2007.
- ↑ Crotty, Robert. The Five Pillars of Islam: Islam: Its Beginnings and History, Its Theology, and Its Importance Today. Adelaide: ATF Technology, 2016.
A halin yanzu babu shafuka a wannan category.