Rustamid (ko Rustumid, Rostemid ) yayi mulkin wani yanki na Arewacin Afirka a cikin shekaru na 700 zuwa 909. Babban birnin ya kasance Tahert . Ya kasance a cikin Algeria ta yanzu . Ƙungiyar tana da asali da Fasiya[1][2][3] . Babu wanda ya san girman ƙasarsu amma ya yi gabas har zuwa Jabal Nafusa a Libya .