Saadatu Hassan Liman
Appearance
Saadatu Hassan Liman | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Harsuna |
Hausa Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | Malami |
Saadatu Hassan Liman farfesa ce a fannin ilimin addinin Musulunci a Najeriya kuma a halin yanzu mataimakiyar shugabar Jami'ar Jihar Nasarawa dake Keffi.[1][2]
Ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]Ta samu digiri na farko a fannin ilimin addinin musulunci a Jami'ar Jos a shekarar 1998.[1]
Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Saadatu ta fara aiki a Jami’ar Jihar Nasarawa a shekarar 2002 kuma ta zama Farfesa a shekarar 2017.[3][1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 1.2 Kenechi, Stephen (2024). "Saadatu Hassan Liman becomes NSUK VC — first female in 22 years". The Cable.
- ↑ Johnson, Chris (2024-04-18). "NSUK gets first female Vice Chancellor". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2024-04-19.
- ↑ "Professor Sa'adatu Hassan Liman – Nasarawa State University, Keffi" (in Turanci). Retrieved 2024-04-19.