Saipem Najeriya (kamfani)
Appearance
Saipem Najeriya | |
---|---|
Bayanai | |
Suna a hukumance |
Saipem Nigeria |
Iri | kamfani |
Masana'anta | multinational corporation (en) |
Ƙasa | Najeriya |
Ƙaramar kamfani na | |
Harshen amfani | Turanci |
Mulki | |
Hedkwata | jahar Legas da Port Harcourt |
Mamallaki | Saipem Nigeria |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1960 |
saipem.com… |
Saipem Nigeria wani kamfani ne na Najeriya na Saipem, tare da wani katon tsari wanda ya kunshi duk wani nau'i na ayyuka ga Masana'antar Mai da Gas kamar Hakowa, ayyukan gine-gine (bututun, tashoshin wutar lantarki, ayyukan ƙirƙira) Injiniya, Kulawa.
Dan Kwangilar EPIC/EPC mai manyan ofisoshi a Legas da Sabon Base mai aiki a Fatakwal (Unguwar Rumulumeni).
Saipem dai yana fuskantar shari'a a kasar Italiya bisa zarginsa da laifin karbar rashawa a Najeriya. [1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Saipem to go on trial on Nigeria charges: sources" . Reuters. 2011-01-26. Archived from the original on 2011-07-15.