Samuel Adesina
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Jahar Ondo, 1958 |
| ƙasa | Najeriya |
| Harshen uwa | Yarbanci |
| Mutuwa | 3 ga Faburairu, 2015 |
| Yanayin mutuwa |
Sababi na ainihi (bladder cancer (en) |
| Karatu | |
| Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
| Imani | |
| Jam'iyar siyasa | Nigeria Labour Party |
Samuel Adesina (1958-9 - Fabrairu 24, 2014) ɗan siyasan Najeriya ne kuma tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Ondo . [1] [2]
Sana'ar siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]A watan Afrilun shekarar 2011, ya tsaya takarar kujerar mazaɓarsa ta Odigbo Constituency II inda ya samu nasara a jam’iyyar Labour. A ranar 29 ga Mayun shekara ta 2011, aka zaɓe shi shugaban majalisar. [3] Ya yi aiki a wannan matsayi na shekaru 3 har sai da ya mutu a ranar 24 ga Fabrairun shekarar 2014, yana da shekaru 56 daga ciwon daji na mafitsara .
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Ondo State House Speaker Samuel Adesina Dies". African Spotlight. Archived from the original on 1 July 2016. Retrieved 21 April 2015.
- ↑ "Ondo Speaker Samuel Adesina is dead - TV CONTINENTAL". tvcontinental.tv. Archived from the original on 7 July 2014. Retrieved 21 April 2015.
- ↑ "Ondo Assembly speaker, Adesina, dies". The Punch - Nigeria's Most Widely Read Newspaper. Archived from the original on 25 February 2014. Retrieved 21 April 2015.