Jump to content

Sari Abacha

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sari Abacha
Rayuwa
Haihuwa Kwara, 26 Oktoba 1978
ƙasa Najeriya
Mutuwa Ilorin, 3 Oktoba 2013
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Shooting Stars SC (en) Fassara1996-1997
Kwara United F.C.1998-2000
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar ta Najeriya1999-199920
Enyimba International F.C.2001-2001
Sharks FC2002-2002
Kwara United F.C.2003-2013
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Lamban wasa 15

Sari Abacha, (an haife shi a shekara ta 1978 - ya mutu a shekara ta 2013) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa na ƙasar Nijeriya. Ya buga wasan ƙwallo a Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya a shekara ta 1999.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.