Shoko Asahara
Appearance
Shoko Asahara | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
Cikakken suna | 松本 智津夫 | ||
Haihuwa | Yatsushiro (en) , 2 ga Maris, 1955 | ||
ƙasa | Japan | ||
Harshen uwa | Harshen Japan | ||
Mutuwa | Tokyo Detention House (en) , 6 ga Yuli, 2018 | ||
Yanayin mutuwa | hukuncin kisa (rataya) | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama | Tomoko Matsumoto (en) | ||
Yara |
view
| ||
Karatu | |||
Harsuna |
Harshen Japan Turanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | mai-ta'adi, marubuci, serial killer (en) da cult leader (en) | ||
Muhimman ayyuka | Q11458660 | ||
Mamba | Aum Shinrikyo (en) | ||
IMDb | nm8702554 |
Shoko Asahara (, Asahara Shōkō, Maris 2, 1955 ー Yuli 6, 2018), wanda aka haifa a Chizuo Matsumoto,(Matsumoto Chizuo), ɗan ta'addan Japan ne. Shine ya Ƙirƙiri ƙungiyar tashin ƙiyama Aum Shinrikyo. Asahara an zarge shi da kutsa kai harin, Sannan an kamashi akan kasancewa shugaba wurin kai har a 2005. Harin jirgin ƙarƙashin ƙasa da wasu haren hare na ta'addanci da dama inda aka yanke masa hukumcin kisa a 2004.
A watan Yunin 2012, an ɗage hukuncin kisan nasa saboda ƙarin kame mambobin Aum Shinrikyo.[1] An kashe shi ta hanyar rataya a ranar 6 ga watan Yuli, 2018.[2][3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Execution of Aum founder likely postponed". asiaone News. The Yomiuri Shimbun/Asia News Network. June 5, 2012. Archived from the original on February 23, 2014.
- ↑ "Aum Shinrikyo: Japan executes cult leader Shoko Asahara". BBC News. July 6, 2018.
- ↑ "Aum Shinrikyo guru Shoko Asahara hanged for mass murder: reports". The Japan Times. July 6, 2018.
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Aleph Archived 2004-09-06 at the Wayback Machine : shafin yanar gizon kungiyar, tare da sashen Ingilishi
- Wani labarin Jaridar Japan Times Archived 2005-11-28 at the Wayback Machine game da finafinai masu daukar hoto biyu akan Aleph.
- [1] Bidiyo na BBC & hotuna
- IMDB : Fim ɗin fim ɗin A (1998) da A2 (2001) na Tatsuya Mori