Siyudi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Siyudi
ɗan Adam
jinsinamiji Gyara
ƙasar asaliMamluk Sultanate Gyara
sunan asaliجلال الدين السيوطي‎‎ Gyara
sunaAbd al-Rahman Gyara
lokacin haihuwa3 Oktoba 1445 Gyara
wurin haihuwaAsyut Gyara
lokacin mutuwa17 Oktoba 1505 Gyara
wurin mutuwaKairo Gyara
sana'amuhaddith, historian, geographer, mufassir Gyara
field of worktafsir, fiqh, Usul al-fiqh Gyara
dalibiMuhammad ibn Abd al-Rahman al-Alqami Gyara
student ofIbn Hajar al-Asqalani, Jalaluddin al-Mahalli Gyara
ƙabilaLarabawa Gyara
addiniMusulunci, Sunni Islam, Shafi`iyya, Sufiyya, Shadhili Gyara

Jalal-Addin Al-Suyuti ko Imam Al-Suyuti An haifi shi wanda aka sani da ma'abocin jalalaini a watan Rajab ranar Asabar shekaara ta 849AH, wanda yayi daidai da 3 gawatan oktoba 1445 MD, a garin al-kahira. Mahaifiyar sa ta kasance balarabiyace mahaifin sa kuma yazo garin suyud dadaga bagadaza. Sunan sa Abdurrahman dan Abuabakar dan Muhammadul kubriyu dan garin suyud, Mahaifin suyudi yakasance yan koyarwa a masallaci da wasu da'irorin ilimi. Amma mahifin s yamutu alokacin shekarun sa basufi 5 zuwa 6. Yarayu yana maraya, kuma yayi ta kokari har yasamu haddar Al-kur'ani, ya haddace shi alokacin da yake baifi da shekaru 8 ba. Sannan yahaddace wasu littattan a wannan kananun shekarun sa kamar umdatu(العمدة), Manhajul fikihi wal usul(منهاج الفقه والأصول), Alfiyyatu ibni Malik(ألفية ابن مالك), hakkan ya kara masa sani da kuma ilimi daga wuraren malamai masu yawa musamman daga daliban mahaifin sa kamar kamal dan himamu Al-hanki daya daga cikin manya-manyan malaman zamanin sa. Sannan yayi tafiye tafiyen neman ilimi zuwa yankin larabawa sham, yaman, indiya, da maroko. Yakoyi ilimai masu yawa waddan da suka hadda da fikihu a mazahobi, Hadsi, Tauhidi, Tarihi, Falsafa, Hisabi, Likitanci da ilimin lokota, ya fara shari'ar imamu Shafi`i alokacin yana shekara 18 a masallacin da mahaifinsa ya rasu, sannan a shekarata 1486 sarki Qaitbay ya nada shi amatsayin babban malamin sufaye a wata zawiyya da ke a khanqah. Suyudi shima sufine wanda yake bin darikar shazaliya Hakkannan anyiwa suyudi lakabi da mujaddadi na kari 9 H.hakkan yahaifar da rashin jituwa a tsakanin malamai da gwamnati, sannan wata rashin jituwa da aka samu a kan kudin tafida zawiyya , sai suyudi ya koma wani tsubiri a kasar Ruwanda a shekarata 1501. Imamu suyudi ya rasu 18 ga oktoba a shekara ta 1505.