Sunday Omobolanle

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sunday Omobolanle
Rayuwa
Haihuwa Oyo, 10 ga Janairu, 1954 (70 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Jarumi

Sunday Omobolanle aka Papi Luwe, MON (an haife shi a ranar 1 ga watan Oktoban 1954) ɗan wasan barkwanci ne na Najeriya, marubucin wasan kwaikwayo, kuma mai bada umarni da shirya fina-finai.[1][2]

Rayuwar farko da aiki[gyara sashe | gyara masomin]

An haife shi a ranar 1 ga Oktoba, 1954 a Ilora, wani gari a jihar Oyo a kudu maso yammacin Najeriya.[3] Shi ne mahaifin Sunkanmi Omobolanle, jarumin fim na Najeriya kuma mai bada umurni. [4] Sunday Omobolanle ya rubuta, ya ba da umarni, ya shirya kuma ya fito a cikin fina-finan Najeriya da dama kamar Adun Ewuro, wani fim na Najeriya na 2011 wanda ya fito da Adebayo Salami . A bisa gudunmawar da ya bayar a masana’antar shirya fina-finai ta Najeriya, ya samu lambar yabo ta kasa, MON wanda tsohon shugaban Tarayyar Najeriya Olusegun Obasanjo ya ba shi.[5]

Fina-finai[gyara sashe | gyara masomin]

  • Adun Ewuro (2011)
  • Konkobilo
  • Oba Alatise

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2015-02-21. Retrieved 2021-12-23.
  2. Latestnigeriannews. "RMD, Aluwe, 32 others in Glo new campaign". Latest Nigerian News (in English). Retrieved 2021-08-23.CS1 maint: unrecognized language (link)
  3. "ALUWE SUNDAY OMOBOLANLE". Modern Ghana (in Turanci). Retrieved 2021-08-23.
  4. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2016-10-11. Retrieved 2021-12-23.
  5. "Nollywood/ Nigeria No.1 movies/ films resources online". www.nigeriafilms.com. Retrieved 2021-08-23.