Taiwo Rafiu
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | 18 ga Yuni, 1972 (54 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||
| Harshen uwa | Yarbanci | ||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||
| Makaranta | Oklahoma City University (mul) | ||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Turanci Yarbanci | ||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||
| Sana'a | basketball player (en) | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||
| Nauyi | 86 Kilogram | ||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 182 cm | ||||||||||||||||||||||
Taiwo Rafiu (an haife ta a 18 ga Yuni shekara ta alif dari tara da saba'in da biyu miladiyya 1972 a Jihar Legas ) ita ce ’yar ƙwallon Kwando ta mata ta Nijeriya . [1] Ta halarci Jami’ar Oklahoma City da ke Amurka tare da ƙungiyar ƙwallon Kwando ta mata ta ƙasa a Najeriya a gasar Olympics ta bazara ta 2004.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Taiwo Rafiu WNBA.com Draft Profile