Tattaunawar user:Aisha Yahuza
Barka da zuwa!
Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Aisha Yahuza! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma ina fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a . Na gode.~~~~ -Gwanki (talk) 22:12, 8 Satumba 2021 (UTC)
Gogewa don sake kirkira
[gyara masomin]Aslm @Aisha Yahuza, barka da war haka da fatan kunyi sallah lafiya. Wannan mukala ta Rigasa zamu gogeta sabota akwai kura-kurai da dama wanda idan akace za'a tsaya gyara su sai goge kusan komai a shafin. Saboda haka zamu goge shafin amma ana iya kara kirkirarta sannan a bi ka'idoji da sigar rubuta mukalu ta Wikipedia.Patroller>> 07:50, 2 ga Yuli, 2023 (UTC)
Searching
[gyara masomin]@Aisha Yahuza sannu da aiki. Na ga kina fassara makala bayan wani ya riga da ya fassara ta. Ki riƙa Searching na sunan makala don tabbatar da babu ita, sannan ki fassara. Bugu da ƙari makaloli ki na bukatar gyara sosai dafatan za ki gyara kuma ki inganta. Idan kina da tambaya game da abinda ba ki fahimta ba kina iya tambayar duk wani Edita. BnHamid (talk) 06:17, 6 ga Yuli, 2024 (UTC)
- Assalam Alaikum @BnHamid, sannu da aiki. Naga ka kulle ni sakamakon fassarar da nake yi. Ina bada hakuri kuma na lura da gyaran da kake so nayi kuma Insha'Allah zan gyara. Na tuntubi User:Gwanki kuma yayi min karin haske sosai kan yadda zan gyara fassara ta. Nagode sosai bisa ga tunatar wa -Aisha Yahuza (talk) 16:52, 13 ga Yuli, 2024 (UTC)