Jump to content

Tattaunawar user:Eduquester

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Maraba![gyara masomin]

Naji daɗin ganin rubutun da kayi game da ƙalubalen ilimi musamman kira da kayi ga Hausawa akan su shigo dan yin rubutu sosai wanda zai bada cikakken bayanai, amma sai ka sa ni cewa, babu wanda zai kawo mana gyara akan kowace irin matsalar da muke fuskanta fyace mu da kanmu mun gyara, ina mai tabbatar maka cewa, muna da ferfesoci da malaman jami'o'i dake ɗaukan alkawura akan ganin sun taimaka, ai kawai kai da kanka ne zakai abunda zaka iya, sai idan wani mai kishi irin ka ya gani shima sai ya ɗaura daga inda ka tsaya. Em-mustapha t@lk 08:36, 11 ga Afirilu, 2020 (UTC)[Mai da]

While of course all that which you said is perfectly true, yet there is always a to remind our fellows upon the vital needs of doing what should be done. Thanks, may God Almighty exalt your status worldly and heavenly. Eduquester (talk) 09:59, 12 ga Afirilu, 2020 (UTC)[Mai da]

Waƙar Annobar Korona Virus[gyara masomin]

Salamu alaikun,

Barka da aiki. I just wanted to check what is the source for the article Waƙar Annobar Korona Virus? If it is a song you wrote, unfortunately it cannot be on Wikipedia unless you can provide reliable sources. If it copied from a source, we need authorization from the copyright holder. Nagode sosai, –DonCamillo (talk) 10:42, 6 Mayu 2020 (UTC)[Mai da]

Doncamillo, thanks for the selfless concern you have in trying to make sure that reliable and legitimate information is what wikipedia contains. I want tell you that my own thought is the source of this song, I created it, inscribed it and have it recorded all alone. Anyway if this violated the requirements of wikipedia, then I advise to have deleted. Thanks a lot. Eduquester (talk) 11:07, 6 Mayu 2020 (UTC)[Mai da]

Thanks you, in this case I will transfer it to a subpage of your userpage, just in case you need to save it. (By the way thank you for your blog, it is a very useful resource for those who are learning Hausa!) –DonCamillo (talk) 11:22, 6 Mayu 2020 (UTC)[Mai da]


Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Eduquester! Mun ji daɗin gudummuwarka. Kuma ina fatan zaka tsaya ka ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimake ka ka fahimci Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a shafina na tattaunawa. Na gode. Em-mustapha t@lk 16:41, 26 ga Yuni, 2020 (UTC)[Mai da]

Wikipedia Pages Wanting Photos na Hausa Community[gyara masomin]

Muna gayyatan kudan shiga gasar WPWP Contest na Hausa Community!

Wikipedia Pages Wanting Photos na Hausa Community gasa ce ta duk shekara wanda editoci a Wikipedia daga Hausa Community User Group ke sanya hotuna a mukalolin da basu da ko keda karancin hoto articles. Wannan dan a inganta da karfafa amfani ne da dubannin hotunan da ake samu ne daga gasa daban-daban na hotuna da ake gudanarwa duk shekara, wanda Wikimedia community ke shiryawa a Wikipedia. hoto na inganta fahimtar mai karatu, da bayyana bayani, da sanya mukaloli suyi kyau. Gasar Kuma zata ba sabbin editoci da tsoffi damar inganta kwarewa, dan shiga samun kwarewa tuntube mu anan Emel.
Danna nan dan shiga gasa da Karin bayani..Em-mustapha t@lk 16:41, 26 ga Yuni, 2020 (UTC)[Mai da]