Jump to content

Tattaunawar user:Hassan mdm

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa a Hausa Wikipedia, Hassan mdm! Mun ji daɗin gudummuwarka. Kuma ina fatan zaka tsaya ka ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimake ka ka fahimci Hausa Wikipedia da yadda ake gyaranta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a shafina na tattaunawa. Na gode. –Ammarpad (talk) 14:02, 23 ga Afirilu, 2019 (UTC)[Mai da]

Barka da zuwa Mal. Hassan ko zaka iya bani contact dinka don fahimtar dakai yadda zaka taimaka anan, ko tuntube ni anan→ SaƘo.The Living love (talk) 05:36, 27 ga Yuni, 2019 (UTC)[Mai da]