Tattaunawar user:Ibraheem Arab
Barka da zuwa!
[gyara masomin]Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Ibraheem Ahmad Jibreel! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma ina fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a . Na gode.M-Mustapha talk 18:26, 5 ga Yuli, 2021 (UTC)
Na gode sosai ARAB (talk) 21:47, 29 ga Augusta, 2021 (UTC)
ganewa
[gyara masomin]Yanzu nagane kowama zai iya yin gyara koda bakai ka rubuta muƙalar ba. Ibraheem Ahmad Jibreel (talk) 16:06, 7 ga Yuli, 2021 (UTC)
- Assalam! Yauwa, hakane, kowa zai iya gyara maƙala koda bashi ne ya fara ta ba, matuƙar akwai gyara kawai ka gyara ta. Em-mustapha talk 05:44, 5 Satumba 2021 (UTC)
Godiya nakeARAB (talk) 02:20, 7 Satumba 2021 (UTC)