Tattaunawar user:Ibraheem Arab

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Barka da zuwa![gyara masomin]

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Ibraheem Ahmad Jibreel! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma ina fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a shafina na tattaunawa. Na gode.M-Mustapha talk 18:26, 5 ga Yuli, 2021 (UTC)[Mai da]


Na gode sosai ARAB (talk) 21:47, 29 ga Augusta, 2021 (UTC)[Mai da]

Yanzu nagane kowama zai iya yin gyara koda bakai ka rubuta muƙalar ba. Ibraheem Ahmad Jibreel (talk) 16:06, 7 ga Yuli, 2021 (UTC)[Mai da]

Assalam! Yauwa, hakane, kowa zai iya gyara maƙala koda bashi ne ya fara ta ba, matuƙar akwai gyara kawai ka gyara ta. Em-mustapha talk 05:44, 5 Satumba 2021 (UTC)[Mai da]

Godiya nakeARAB (talk) 02:20, 7 Satumba 2021 (UTC)[Mai da]