Tattaunawar user:Isah muhammad
Barka da zuwa!
[gyara masomin]Ni Robot ne ba mutum ba.
Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Isah muhammad! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:26, 29 ga Yuli, 2023 (UTC)
Report
[gyara masomin]@Dev ammar sannu da kokari, barka da wannan lokaci. Isah muhammad (talk) 13:25, 6 ga Yuli, 2024 (UTC)
- Barkanmu Juna, Nagode.Dev ammar (talk) 13:27, 6 ga Yuli, 2024 (UTC)
Gyara
[gyara masomin]Barka da aiki @Isah muhammad, Na bibiyi yadda kake rubuta maƙaloli lallai akwai kuskure sosai a kan yadda kake yin gyara a Hausa Wikipedia. Akwai bukatar ka duba Wannan shafin kafin ka ci gaba da yin gyara a Hausa Wikipedia. Gwanki(Yi Min Magana) 16:14, 1 Satumba 2024 (UTC)