Tattaunawar user:Kabiru Yusuf
Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Kabiru Yusuf! Mun ji daɗin gudummuwarka. Kuma ina fatan zaka tsaya ka ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimake ka ka fahimci Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a . Na gode. The Living love (talk) 13:56, 17 Oktoba 2019 (UTC)
Barka da zuwa.
[gyara masomin]Sannu da taimako, dafatan zaka cigaba bazaka tafi ba, Ga User Group din mu, Hausa Wikimedians User Group da bukutan ka sanya sunanka domin tafiya tare, ganin cewa ba'abar kowa abaya ba, idan kana bukatan tambaya, zaka iya tambaya na anan Tambaya. Nagode The Living love (talk) 05:30, 17 ga Janairu, 2019 (UTC)
Wikipedia Pages Wanting Photos na Hausa Community
[gyara masomin]Muna gayyatan ku dan shiga gasar WPWP Contest na Hausa Community!
Wikipedia Pages Wanting Photos na Hausa Community gasa ce ta duk shekara wanda editoci a Wikipedia daga Hausa Community User Group ke sanya hotuna a mukalolin da basu da ko keda karancin hoto articles. Wannan dan a inganta da karfafa amfani ne da dubannin hotunan da ake samu ne daga gasa daban-daban na hotuna da ake gudanarwa duk shekara, wanda Wikimedia community ke shiryawa a Wikipedia. hoto na inganta fahimtar mai karatu, da bayyana bayani, da sanya mukaloli suyi kyau. Gasar Kuma zata ba sabbin editoci da tsoffi damar inganta kwarewa, dan shiga samun kwarewa tuntube mu anan Emel.
Danna nan dan shiga gasa da Karin bayani. Em-mustapha t@lk 09:19, 6 ga Augusta, 2020 (UTC)
Barka da ƙoƙari!
[gyara masomin]Na goge wasu muƙaloli da ka ƙirƙira, bawai dan rubutun bashi da kyau ba, A'a sai dai saboda Wikipedia kan buƙatar manazarta a duk zancen da za'a rubuta dan amfanin mutane. Dafatan ka fahimta, kuma a duk sanda kake bukatar neman wani sani ko koyon wani abu kayi tambaya ko gare ni zan baka amsa. Nagode Em-mustapha talk 20:05, 11 ga Augusta, 2021 (UTC)