Tattaunawar user:Usmanmaifada
Barka da zuwa!
[gyara masomin]Ni Robot ne ba mutum ba.
Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Usmanmaifada! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:02, 4 Disamba 2022 (UTC)
- @AmmarBot Barka kadai Usmanmaifada (talk) 21:16, 4 Disamba 2022 (UTC)
Mukala
[gyara masomin]Aslm @Usmanmaifada, wannan mukalar da ka kirkira Jiki Properties na greenhouse gas, taken ta bai bada ma’ana ba saboda haka zan canza sa. Nan gaba ka rika lura da taken shafi (wato title). Patroller>> 11:56, 18 Satumba 2023 (UTC)
- wa Alaikiassalam ɗan uwa Nagode sosai, ina ma fatan alheri Usmanmaifada (talk) 12:12, 18 Satumba 2023 (UTC)
Inganta manazartar mukala mai taken "Iskar tsaunuka"
[gyara masomin]Assalam alaikum@Usmanmaifada, naga kaine ka kirkira mukalar Iskar tsaunuka, amma manazartan daka saka basuda alaka da wani ingataccen madogara. Saboda haka ina mai bamu shawarar kokarin inganta mukalolinmu da madogara masu inganmci, NagodeSaifullahi AS (talk) 12:04, 4 Oktoba 2023 (UTC)