Jump to content

Tejumade Alakija

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tejumade Alakija
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 17 Mayu 1925
ƙasa Najeriya
Mutuwa Asibitin Kwalejin, Ibadan, 23 ga Augusta, 2013
Ƴan uwa
Mahaifi Adesoji Aderemi
Karatu
Makaranta Westfield College (en) Fassara
Jami'ar Oxford
Sana'a
Sana'a civil servant (en) Fassara da ɗan siyasa

Tejumade Alakija (An haife ta ranar sha bakwai 17 ga watan Mayu 1925 - Agusta, 2013) . Ma'aikaciyar gwamnati ce 'yar Najeriya wacce ta zama shugaba mace ta farko a ma'aikatar farar hula ta Jihar Oyo . [1] Daga shekarar 1993 zuwa 1997, ta kasance Shugabar Jami’ar Abuja .

Gimbiya Alakija ta mutu a Asibitin Kwalejin Jami’a, Ibadan a shekarar 2013. [1]

  1. 1 2 Oyo’s First Female Head of Service, Princess Tejumade Alakija Dies at 88! Archived 2019-07-01 at the Wayback Machine, 23 August 2013, TheStreetJournal.org, Retrieved 15 February 2016</ref == Rayuwa == Gimbiya Alakija an haifeta a [[Nijeriya|Najeriya]] a shekarar 1925. Mahaifinta shine Sir Adesoji Aderemi, wanda shine Ooni na Ife . Ta yi karatun share fagen zama malami sannan ta wuce PGCE a Jami’ar Oxford. Ta shiga aikin farar hula a Najeriya inda aka umurce ta da ta koyar. Ta zama shugabar mace ta farko a ma'aikatar farar hula a [[Oyo (jiha)|jihar Oyo]] . <ref name="street">Oyo’s First Female Head of Service, Princess Tejumade Alakija Dies at 88! Archived 2019-07-01 at the Wayback Machine, 23 August 2013, TheStreetJournal.org, Retrieved 15 February 2016