Jump to content

Temi Otedola

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Temi Otedola
Rayuwa
Haihuwa 20 ga Afirilu, 1996 (28 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Ƴan uwa
Mahaifi Femi Otedola
Abokiyar zama Mr Eazi
Ahali DJ Cuppy
Karatu
Makaranta Jami'ar Kwaleji ta Landon
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a blogger (en) Fassara da jarumi
Muhimman ayyuka Citation
The Man For The Job (en) Fassara
Imani
Addini Kiristanci
IMDb nm11319652

Temiloluwa Elizabeth Otedola( an haife ta 20 ya watan Maris 1996) jarumar Nigeriya ce kuma marubuci. An San ya da taka rawar Moremi Oluwa a maganar fim a shekaran 2020.

Temi Otedola

Temi Otedola itace kanwar DJ Cuppy da Tolani, kuma ita ce ‘ya ta karshe ga dan kasuwan Najeriya Femi Otedola. Tana da dangantaka da wani mawakin Najeriya wanda ya fito daga Jihar rivers, Tare da wanda take da faifan podcast mai suna yaya nesa da Mr Eazi da Temi. Ranar goma da Afrilu ya daura aure da Mr Eazi.


Husseini, Shaibu (14 November 2020). "Standing Ovation for leading stars of Citation". Guardian.ng. Retrieved 9 April 2021.

^ Ojo, James (16 November 2020). "Kunle Afolayan: How Ibukun Awosika, Temi Otedola got roles in 'Citation'". TheCable Lifestyle. Retrieved 25 July 2022. ^ "Standing ovation for leading stars of Citation". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News. 14 November 2020. Retrieved 25 July 2022. ^ "Profile: Temi Otedola". ResearchGate. ^ Owolabi, Agbolade (22 July 2017). "8 things you should know about Eazi and Temi Otedola | Encomium Magazine". Retrieved 11 July