Yankin Tillabéri
Appearance
(an turo daga Tillabéri (yanki))
| Tillabéri (fr) | |||||
|
| |||||
|
| |||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Jamhuriya | Nijar | ||||
| Babban birni | Tillabéri | ||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 2,722,482 (2012) | ||||
| • Yawan mutane | 30.38 mazaunan/km² | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Yawan fili | 89,623 km² | ||||
| Sun raba iyaka da | |||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
| Lamba ta ISO 3166-2 | NE-6 | ||||


Yankin Tillabéri (ko Tillabéry) yankin gwamnatin kasar Nijar ce; babban birnin yankin ita ce kuma Tillabéri. Tillabéri an kirkire ta ne a shekarar 1992, lokacin da yankin Niamey aka rabata da yankin yafita daga cikin Niamey kuma aka mayar da Niamey amatsayin Babban Birnin
-
Zagroda Djerma
-
Yankin a shekarar 2008
-
Taswirar Kasar Nijar: Na nuna yankin da launin Ja
-
Boubon
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
