Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tony François (an haifeshi ranar 11 ga watan Afrilu, shekara ta alif dari bakwai da daya miladiyya 1971) dan wasan kwallon kafa ne na kasar Mauritius wanda ke taka leda a matsayin dan wasan gaba. Ya ci wa kungiyar kwallon kafa ta Mauritius kwallo daya a raga tsakanin shekarun 1998 da 2006.[ 1]
#
Kwanan wata
Wuri
Abokin hamayya
Ci
Sakamako
Gasa
1.
28 ga Agusta, 1993
Stade Linite, Victoria , Seychelles
</img> Seychelles
6-2
Nasara
1993 Wasannin Tekun Indiya
2.
2 ga Nuwamba, 1997
National Stadium, Lobamba, Swaziland
</img> Swaziland
1-0
Nasara
Sada zumunci
3.
15 ga Agusta, 1998
Stade Linite, Saint-Denis, Réunion
</img> Seychelles
3–4
Asara
1998 Wasannin Tekun Indiya
4.
15 ga Agusta, 1998
Stade Linite, Saint-Denis, Réunion
</img> Seychelles
3–4
Asara
1998 Wasannin Tekun Indiya
5.
30 ga Mayu, 1999
Setsoto Stadium, Maseru , Lesotho
</img> Lesotho
2–1
Nasara
Sada zumunci
6.
20 ga Yuni 1999
Stade Paulo Brabant , Les Avirons, Réunion
</img> Gabon
2–2
Zana
2000 Gasar Cin Kofin Afirka Q.
7.
Oktoba 12, 1999
Kowloon, Hong Kong
</img> Hong Kong
3–4
Asara
Sada zumunci
8.
16 ga Yuli, 2000
Stade George V, Curepipe, Mauritius
</img> Tanzaniya
3–2
Nasara
2002 Gasar Cin Kofin Afirka Q.
9.
13 Janairu 2001
Stade Anjalay, Belle Vue Harel, Mauritius
</img> Afirka ta Kudu
1-1
Zana
2002 Gasar Cin Kofin Afirka Q.
Daidai kamar 17 Afrilu 2021 [ 2]