Jump to content

User:GAMI1

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Fayil:Auwal (10).jpg
Auwal Muhammad (Auwal Azare)
GAMI1
Sunan yankaAuwal Muhammad
Haihuwajan|1985|
Wasu sunayeMuhammad
Matakin ilimiKwalejin ilimi ta garin azare
AikiLikitan magungunan gargajiya
OrganizationShafin ma'aurata
Gidabauchi
Yara3
Lamban girmaFasihin marubuci a shekarar 2016
Yanar gizohttp://auwalmazare.blogspot.com.ng

Cikakken sunan sa shine Auwal Muhammad amma anfi sanin shi sa Auwal Azare

An haifeshi ne a garin Azare ranar 4, ga Janairu, 1985. Auwal shahararren marubucin littafan Hausane a Najeriya

wanda yayi karatu a kwalejin ilimi dake garin azare,auwal azare rubutunsa ya karkata wajen matsalolin ma'aurata

Maza da mata Gyaran jiki da magance matsalolin rayuwar aure wanda daga cikin littatafai daya rubuta akwa wadannan

    • Hasken Ma'aurata
    • Gidan miji na
    • Sarauniyar mata
    • Mazan ko matan
    • Dakin Amarya
    • Sirrin mallaka
    • Matambayi
    • Gidan Aure
    • Daren Farko
    • Sirrin mata da miji
    • Budurci na
    • Mace ta gari