It is part of BBC foreign language output of 33 languages,
of which five are African languages.
The language service include radio station, Abuja bureau office and daily updated website which serves as a news portal and provides information as well as analyses in text, audio and video and provides online access to radio broadcasts. The radio service is broadcast from Broadcasting House in London and preliminary editing done at BBC bureau office in Abuja.[1]
mallakin tashar labarai ta BBC da turanci wato British Broadcasting Corporation (BBC) World Service
wadda take watsa shirye-shiryen ta a harshen Hausa musamman ma labarun da suka shafi kasashen Nigeria, Ghana, Niger
da kuma sauran masu jin harshen Hausa dake a yankunan Yammavin Afrika.
Bangarene na harsunan da BBC ke watsa shiryeshiryen ta guda 33
wadanda guda 5 daga cikin su yarukan Afrika ne.
Ana watsa shirye shiryen sashen na Hausa kai tsaye daga babbar tashar ta BBC dake birni Landan wato Broadcasting House da kuma tashar ta dake babban birnin taraiyar Najeriya Abuja dakuma shafinta na yanar gizo wanda ake wallafawa duka dai a birnin na Abuja[2]
↑"Game da mu". bbc.com/hausa. BBC. Retrieved 4 October 2017.
↑Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named :0