Usman Bello Kumo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Usman Bello Kumo
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

11 ga Yuni, 2023 -
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

11 ga Yuni, 2019 -
District: Akko
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

11 ga Yuni, 2011 -
District: Akko
Rayuwa
Haihuwa Kumo
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Bayero
Harsuna Turanci
Hausa
Fillanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da doka
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Usman Bello Kumo dan majalisar wakilai ne mai wakiltar mazabar tarayya ta Akko a jihar Gombe.[1] Shi ne shugaban kwamitin majalisar wakilai kan harkokin ‘yan sanda, matsayin da ya rike a majalisa ta bakwai kuma tsohon shugaban karamar hukumar Akko sau biyu. An haife shi a Kumo, hedkwatar karamar hukumar Akko.[2][3]

Kasancewar jam'iyya[gyara sashe | gyara masomin]

Usman Bello Kumo dan jam'iyyar All Progressives Congress ne kuma yana cikin zababbun 'yan takara shida na jam'iyyar APC a zaben fidda gwani na majalisar wakilai a jihar Gombe da za su wakilci jam'iyyar a majalisar wakilai a zaben a shekara ta, 2023 a fadin Najeriya.[4][5]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Dailytrust News, Sports and Business, Politics | Dailytrust". Daily Trust (in Turanci). Retrieved 2022-09-29.
  2. Online, Tribune (2020-03-09). "APC on course in meeting electorate's aspirations ― Gombe gov declares". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2022-09-29.
  3. "Ignore Fake News, APC is Where I Belong, Kumo Tells Supporters – THISDAYLIVE". www.thisdaylive.com. Retrieved 2022-09-29.
  4. "Gombe State APC picks six Candidates for House of Reps election". Voice of Nigeria (in Turanci). 2022-05-28. Retrieved 2022-09-29.
  5. Sobowale, Rasheed (2021-07-09). "List of House of Reps members and their political parties". Vanguard News (in Turanci). Retrieved 2022-09-29.