Jump to content

Wikipedia:Hausa Wikimedia Data Support/Archive 2

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Neman intanet data[gyara masomin]

Ina neman a bani wannan agajin ne domin ƙara samun ƙarfin guiwa wajen bunƙasa Wikipedia da ma sauran ƴan uwan Wikipedia.

Tattaunawa[gyara masomin]

Neman intanet data[gyara masomin]

Saboda samun karfin guiwa wajen kara kokarin taimakawa a hausa Wikipedia

Tattaunawa[gyara masomin]

Neman intanet data[gyara masomin]

Domin samun karin dama na bunkasa hausa Wikipedia, wajen gyare gyare da sauran su.

Tattaunawa[gyara masomin]

Neman intanet data[gyara masomin]

Ina neman wannan agajin ne domin samun damar yin gyara a Wikipedia da kara himma.

Tattaunawa[gyara masomin]

Neman intanet data[gyara masomin]

Ina neman wannan agajin ne daga gidauniyar Wikimedia ta Hausa domin samun kwarin guiwar inganta Wikipedia da ma sauran ƴan uwan Wikipedia irin su Wiktionary da dai sauransu.

Tattaunawa[gyara masomin]

Neman intanet data[gyara masomin]

inason aban wannan  agajin ne saboda na Kara himma da kwazo a wajen bada nawa gudummuwar batare da na samu wani tsaiko ba.

Tattaunawa[gyara masomin]

Neman intanet data[gyara masomin]

Ina bukatar data support domin cigaba da bada gudunmuwa a hausa wikipedia, hakika hakan zai karfafa min gwiwa.20:49, 7 ga Maris, 2023 (UTC)

Tattaunawa[gyara masomin]

Neman intanet data[gyara masomin]

domin samun kwarin gwuiwa wajen editing 

Tattaunawa[gyara masomin]

Neman intanet data[gyara masomin]

Tattaunawa[gyara masomin]

Nasamu damar ahallartar programmed na wikipedia wanda hakan yayi matukar janhankalina wajen ganin gudummuwar da zanba da wajen habbaka article na Hausa Wikipedia ina amfani da waya wajen yin edit a Hauwa Wikipedia kuma hakan na bani wahala kasan cewar inada Computer kuma nafi sabawa da ita. daman dalilin da yasa bana amfani da computer shi ne computern yana shamani data.

Neman intanet data[gyara masomin]

Ina Neman intanet data ne sabo da ina so in rinqa editing a wikipedia amma komai yayi cake yayi tsaye banda kudin sa data banda ko Sisi shiya sa nake son data

Tattaunawa[gyara masomin]

Neman intanet data[gyara masomin]

Tattaunawa[gyara masomin]

Nayi attending Wikipedia Event wanda a lokacin na san yadda iya bada gudummuwata a matsayina na daliba mace kuma wadda ke girke girke da yawa hadda na siyarwa. Ina so na bada tawa gudummuwar sosai amman laptop dita tana da shan data sai dai nayi amfani da waya kuma hakan yana bani wahala sosai. Shiyasa nake neman data support don samun kwarin gwiwa wajen bada gudummuwata. Nagode.

Neman intanet data[gyara masomin]

Tattaunawa[gyara masomin]

Ina neman data support ne sabo da banda kudin da zan dinga sayen data in ringa editing a Wikipedia

Neman intanet data[gyara masomin]

Tattaunawa[gyara masomin]

Zan cike wannan support din data ne sabo da nayi attending din Wikipedia event Naga yadda abin yake to ina so na fara edit amman banda kudin da zan saka data wannan dalilin ne yasa na cike data support

Neman intanet data[gyara masomin]

saboda nima inason na rinka Bada gudunmuwata a wikipedia to amma sayen data sai a hankali saboda ni daliba ce.

Tattaunawa[gyara masomin]

Neman intanet data[gyara masomin]

ina son data support ne saboda na samu kwarin guiwar bada gudunmuwa Sosai

Tattaunawa[gyara masomin]

Neman intanet data[gyara masomin]

Tattaunawa[gyara masomin]

Ina bukatar wanna tallafin ne domin ina so in samar wa mutane da dama su karu da ilimi ta hanyar amfani da Wikipedia hausa da kuma bunkasa ilimin dake acikin Wikipedia. Domin yin haka ina bukatar intanet access wanda haka zai faru ne kadai idan ina da isashiyar data da zan yi amfani dashi wajen bincike da kuma tara bayanai.

Neman intanet data[gyara masomin]

Tattaunawa[gyara masomin]

saboda ba da gudunmuwa da ciga ban Hausa Wikipedia gaba daya

Neman intanet data[gyara masomin]

A matsayina na editan Wikipedia na Hausa, ina bukatar tallafin data domin in samar da ingantattun bayanai da ke nuni daidai da harshen Hausa da al’adun Hausawa. Ta hanyar yin aiki tare da binciko iliminmu. za mu iya gina encyclopaedia mai cike da bayanai wanda zai zama wata hanya mai mahimmanci ga masu jin harshen Hausa da waɗanda ba su jin magana ba.

Tattaunawa[gyara masomin]

Neman intanet data[gyara masomin]

Tattaunawa[gyara masomin]

Saboda indunga editing ko bada gudunmuwa shafin hausa wikipedia

Neman intanet data[gyara masomin]

Tattaunawa[gyara masomin]

Ina buƙatar neman ƙarin Data support, domin cigaba da bada gudunmawa a Hausa Wikipedia, na amshi ta farko ta watan Fabrairu kuma nayi aiki da ita wajen yin editing da wasu gyare-gyare a Hausa Wikipedia, ina fatan ƙara ban wata zai ƙara min hazaƙa a watan da zamu shiga na April. Nagode dafatan za'a duba buƙata ta.

Neman intanet data[gyara masomin]

Tattaunawa[gyara masomin]

Ina neman tallafin data domin cigaba da bada gudunmuwa a wannan shafi na Hausa Wikipedi.

Neman intanet data[gyara masomin]

Tattaunawa[gyara masomin]

Ina neman wannan tallafi domin na cigaba da bada gudunmuwa a hausa wikipedia bani wannan tallafi zai taimaka min sosai