Jump to content

Tattaunawar user:Teemzarah

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Barka da zuwa![gyara masomin]

Ni Robot ne ba mutum ba.

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Teemzarah! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:25, 21 ga Maris, 2023 (UTC)[Mai da]

Jawo hankali[gyara masomin]

@Teemzarah, dafatan kina lafiya, naga kin kirkira mukala mai taken Shinkafa da wake da mai da yaji, bayan kuma akwaii wata mukala a kan wannan title din daban...yakamata mu tabbatar da babu mukala a kan abu kafin mu kirkira ta..idan muka gane akwaii kuma kamata yayi semu yi kokarin ingantata.Saifullahi AS (talk) 09:34, 22 Oktoba 2023 (UTC)[Mai da]