Jump to content

Dukkan logs na bayyana

Wannan shine jerin ayyukan log da aka yi akan wannan Wikipedia.

Rajistoci ayyuka
  • 11:04, 28 ga Maris, 2023 Teemzarah hira gudummuwa created page Waina Da Miyar Taushe (Sabon shafi: '''YADDA ZA'A HADATA''' ==Mataki Na Farko== Dafarko zaki jika shinkafar tuwo watau farar shinkafa ta kwana idan baki samu damar haka ba ki jikara koda na 2hrs ne, sannan kisa yeast kibada akai maki markade, idan an dawo ki kara yeast kisa a guri dumi ko rana domin ya tashi.<ref> https://cookpad.com/ng/recipes/6701699-waina-da-miyar-taushe </ref> ==Mataki Na Biyu== Sannan kizo ki fere kabewa ki Dora a wuta idan tadahuki sauke ki murjeta ko ki daka. Sannan kizo ki hada kayan miy...)
  • 10:50, 28 ga Maris, 2023 Teemzarah hira gudummuwa created page Yadda Ake Turaren Wuta Na Musamman (Sabon shafi: Turaren wuta ana yin sa ne da itace, domin turara ɗaki, da dukkanin jiki da na tsugunno, da kuma na sutura . Ana zuba shi cikin gaushi (garwashi) ne a kasko. Nan da nan kuwa ka ji ƙamshi ya gauraye ko’ina a cikin gida. Daga cikin Itatuwa da ake turare da su kuwa Sun haɗa da: Icen Sandal Ice, Hawi Icen Gab-Gab Icen Durot Da dai Sauransu.<ref> https://wikihausa.com.ng/yadda-ake-turaren-wuta-na-musamman/ </ref> Larabawa da kuma mutanen Maiduguri ne suka fi shahara wajen...)
  • 15:25, 25 ga Maris, 2023 Teemzarah hira gudummuwa created page Amfanin Furen Albabunaj (Sabon shafi: ==Maganin Basur, Kumburin Ciki da Olcer== Asamu furen Albabunaj na ainahi (mai kyau din) anikashi, a samu kamar cikaken cokali 7 na garinsa. A hada da garin Habbatus sauda cokali 7, sannan arika diban cokali guda da rabi ana dafawa da ruwa kofi guda. Idan ya dafu sai a tache sannan asha haka, ko kuma da zuma. In sha Allahu wannan zai magance matsalar Basur, Kumburin ciki, da Olsa. ==Maganin Ciwon Koda== Masu fama da ciwon koda ta kumbura in sha Allahu zata sace. (za’a sha ha...)
  • 14:43, 25 ga Maris, 2023 Teemzarah hira gudummuwa created page Amfanin Jan Tumatur (Sabon shafi: ==Maganin Gyambon Ciki== Wasu daga cikin Likitocin Musulunci bincikensu ya tabbatar da cewa Mai fama da matsalar gyambon ciki, idan yana shan jan Tumatur guda uku kullum da safe kafin yaci komai, zai samu chanji sosai. Kuma zata dena yi masa mummunan tashin nan da takeyi. ==Maganin Sikila== Hakanan shan Jan Tumatur guda uku kullum da safe zai amfani sosai ga mutumin dake fama da ciwon Sikila (sickle cell anemia) da kuma masu fama da ciwon Zuciya in sha Allahu. Domin tumatur y...)
  • 16:43, 24 ga Maris, 2023 Teemzarah hira gudummuwa created page AMFANI DA TURAREN WUTA (Sabon shafi: Tincture na barasa tare da turaren ƙona turare yana da sauƙin shirya. 7,0 grams na babban bangaren da aka dauka da kuma narkar da a 15 ml na likita barasa 96%. Dole ne a bar wannan cakuda na akalla mako guda a wuri mai dumi, duhu. Wajibi ne a yi amfani da tincture da aka gabatar kafin abinci sau biyu a rana, 10 saukad da kowane. Har ila yau, ana iya amfani da tincture don jin zafi a cikin ciki, cututtuka na makogwaro, gonorrhea, rashin narkewa, zafi a cikin mafitsara da kodan...) Tag: Visual edit: Switched
  • 16:35, 24 ga Maris, 2023 Teemzarah hira gudummuwa created page ABUBUWAN AMFANI NA ITACEN TURARE (Sabon shafi: Ko a zamanin da, mutane sun fara amfani da itacen turare. Likitocin Romawa na dā sun ba da shawarar yin amfani da wannan bishiyar don magance cututtuka masu tsanani na fata, huhu, dakatar da zubar jini. Wani lokaci daga baya, an bi da su tare da kumburi na purulent a kan fata. A Misira, a zamanin da, ana amfani da turare don abin rufe fuska wanda ke da tasirin farfadowa. An kuma yi musu maganin syphilis, ciwon koda, ciwon mafitsara, ciwon jijiya, matsalolin narkewar abinci, ci...)
  • 07:49, 22 ga Maris, 2023 Teemzarah hira gudummuwa created page Cutar Asma (Sabon shafi: matsalar rashin yin numfashi yadda ya kamata. Yakan janyo matsalar rasa rai ma a wasu lokutan idan abin yayi tsanani. Yawanci gadon ciwon ake, kuma wanda ya gada zai iya zama lafiya lau na tsawon wani wani lokaci kafin a gane, wato kenan yakan iya faruwa kusan ga kowa daga kowane mataki na shekaru har zuwa karshen rayuwa.) Tag: Gyaran gani
  • 07:35, 22 ga Maris, 2023 Teemzarah hira gudummuwa created page Kareena Kapoor (Sabon shafi: '''Kareena Kapoor'''(an haifeta a 21 ga satumba na 1980)shahararriyar jaruma ce 'yar kasar indiya. Kuma diyar jarumi randhir kapoor da babita,kuma kanwar jaruma karisma kapoor.<ref>https://web.archive.org/web/20130618083211/https://urduyouthforum.org/news_Hindustan_Times_bio.php</ref>)
  • 07:23, 22 ga Maris, 2023 Teemzarah hira gudummuwa created page Shinkafa da wake da mai da yaji (Sabon shafi: Shinkafa da wake abinci ne na hausawa mutanen arewacin nigeria,babba da yaro kowa yana son abincin ba don komai ba sai don dadin shi a baki da kuma kayatar da ido da yake yi.<ref>https://cookpad.com/ng-ha/recipes/7750947-shinkafa-da-wake-da-mai-da-yaji-da-salak-da-tumatur</ref> Wake da shinkafa bai tsaya a iya dadi ba,yana dauke da sinadarai masu karawa jiki lafiya da takaita hadarin kamuwa daga cutar ciwon zuciya,ciwon sukari da kansa. Haka nan yana taimakawa wurin daidata kib...)
  • 21:23, 21 ga Maris, 2023 Teemzarah hira gudummuwa created page Disha Patani (Sabon shafi: '''Disha Patani'''(an haifeta ne a ranar 13 ga watan yuni a shekarar 1992)shahararriyar jarumar wasan kwaikwayon kasar indiya ce wacce aka sani a fina finai da dama.Ta fara wasan ta ne da wani fin mai taken Loafer (2015).sannan ta fara sakin fim dinta ne na hindi da fim din m.s dhobi:the untold story (2016),wanda da shine ta samu nasarar lashe gasar "Stardust Award for Superstar of Tomorrow –Female" da kuma "IIFA Award for Star Debut of the Year –Female" <ref>https://www.dn...)
  • 21:04, 21 ga Maris, 2023 User account Teemzarah hira gudummuwa was created automatically