Jump to content

Wole Ojo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wole Ojo
Rayuwa
Haihuwa Jahar Oyo, 6 ga Yuni, 1984 (41 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Makaranta Jami'ar jahar Lagos
Matakin karatu Bachelor of Arts (mul) Fassara
Harsuna Turanci
Yarbanci
Sana'a
Sana'a jarumi
Imani
Addini Kiristanci
IMDb nm5840380

Wole Ojo an haife shi 6 Yuni shekara ta 1984, ɗan wasan kwaikwayo ne na Najeriya.[1] Ya shiga fagen wasan Najeriya ne a shekarar 2009, bayan ya ci nasara a bugu na huɗu na nunin akwatin gaskiya na Amstel Malta.[2]

Ya yi digirin farko a fannin ƙere-ƙere daga Jami'ar Legas .

ShekaraFimMatsayiBayani
2011MaamiKashimawoWasan kwaikwayo
2012When Fishes DrownTonyWasan kwaikwayo
2013Conversations at DinnerChidi ObiWasan kwaikwayo
2014Umbara PointJelaniTirela Fim
Perfect UnionSteve KadiriWasan kwaikwayo
BraveNathan DogaGajeren fim
2015The MatchMakerBryanShirin soyayya
Out of LuckSeunWasan kwaikwayo
7 Inch CurveKamaniDrama
2016Beyond Blood[3]romantic drama film
Entreat[4]Segun AdeoyeShirin Soyayya
2018Bachelors eve[5]UcheWasan kwaikwayo
Shekara Kyauta Rukuni Mai karɓa Sakamako
2010 6th Africa Movie Academy Awards Jarumin Da Yafi Alkawari Tantancewa
2014 City People Entertainment Awards Mafi kyawun Sabon Jarumi (Yoruba) Tantancewa
2013 2013 Nollywood Movies Awards Mafi kyawun Jarumin (Dan Ƙasa) Tantancewa
2015 2015 Africa Magic Viewers Choice Awards Mafi kyawun Jarumin wasan kwaikwayo Tantancewa
2015 Nigeria Entertainment Awards Gwarzon Jarumin Shekara (Nollywood) Tantancewa
  1. "10 Things You Didn't Know About Wole Ojo". Youth Village Nigeria. Retrieved 12 May 2017.
  2. Bada, Gbenga. "Wole Ojo: "Why I became an actor," "Maami" star reveals". Pulse Nigeria. Retrieved 12 May 2017.[permanent dead link]
  3. Helen, Ajomole (17 February 2016). "Popular actor shares challenges faced as an entertainer". naij.com. Archived from the original on 31 July 2017. Retrieved 30 July 2017.
  4. Izuzu, Chidumga. ""Entreat": Watch Dakore Akande, Alexx Ekubo, Sadiq Daba, Wole Ojo in star studded trailer". pulse.ng. Archived from the original on 31 July 2017. Retrieved 30 July 2017.
  5. Jayne Augoye (January 3, 2018). "Wole Ojo, Kehinde Balogun, Gbenro Ajibade star in new film, "Bachelor's Eve"". Premium Times.